Innalillahi Wa’innailaihi Raji’un😭Allah yayiwa Ma’aikaciyar Hukumar Alhazai ta Kano ta Rasu

Innalillahi Wa’innailaihi Raji’un😭Allah yayiwa Ma’aikaciyar Hukumar Alhazai ta Kano ta Rasu




"Kalli bidiyon 👉Autu Waziri Tittle Ina Kewar ki!!"




  Hajiya Fatima Muhammad Kawu, ma’aikaciya a sashen harkokin kuÉ—i na Hukumar Jin DaÉ—in Alhazai ta Jihar Kano ta rasu.


A wata gajeriyar sanarwa daga ofishin yaÉ—a labarai na hukumar, marigayiyar ta rasu a jiya Litinin da daddare.

Sanarwar ta ƙara da cewa Babban Sakataren hukumar, Alhaji Muhammad Abba Dambatta, ya nuna alhinin rashin marigayiyar.


Ya kuma miÆ™a ta’aziyyarsa ga iyalai da Æ´an uwan ta, inda ya yi addu’ar Allah Ya gafarta mata Ya kuma baiwa iyalin ta juriyar rashin ta.



Post a Comment

Previous Post Next Post