Qalu innalillahiš yanzu-yanzu Yan sanda suka Yi nasara cafke wasu Mata da al'burusai kuasn sama da dudu Daya (1k) a...
Jami'an 'Yan sandan sirri sun kama Rashida Umar da Rukaiya Ladan a garin Akwanga dake jihar Nasarawa dauke da harsashin bindiga sama da guda dubu Éaya.
Wadannan matan sun dauko harsashin ne daga wani gari da ake kira Fadan-Karshe dake karamar hukumar Sanga na jihar Kaduna zasu kaiwa 'yan ta'addan jeji a Kontagora na jihar Niger.
WaÉannan mata da ire irensu na daga waÉanda suka hana yankunanmu zaman lafiya. Allah ya isar muna akan su da duk mai hannu a ciki, ya kuma yi mana maganin duk wanda keda hannu wurin ayyukan ta'addanci a Ęasarmušš¤²
~Zakari Adamu Kontagora
Allah yasa mudace Al'farmar ANNABI MUHAMMAD SAW ♥️
AMEN š¤²